iqna

IQNA

sheikh ali salman
Bangaren kasa da kasa, a shekarar da ta gabata ce dai wata kotun kasar ta masarautar Bahrain ta yanke hukuncin zaman kurkuku ga sheikh Ali Salam na daurin shekaru tara, amma daga bisani kuma kotun ta sake tayar da hukuncin bisa hujjar cewa akwai wasu tuhumce-tuhumce da zata kara.
Lambar Labari: 3483338    Ranar Watsawa : 2019/01/30

Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar mulkin kama karya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3483098    Ranar Watsawa : 2018/11/04

Bangaen kasa da kasa, kotun kasar Bahrain ta tabbatar da cewa zargin da ake yi wa shugaban jma’iyar Wifaq a kasar Sheikh Ali Salman da Hasan Sultan Ali Aswad ba gaskiya ba ne.
Lambar Labari: 3482775    Ranar Watsawa : 2018/06/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Amnesty Int. ta bukaci mahukuntan kasar Bahrain da su gaggauta sakin Sheikh Ali Salman ba tare da wani sharadi ba.
Lambar Labari: 3481404    Ranar Watsawa : 2017/04/14

Bangaren kasa da kasa, Kotun karya shari'a a Bahrain ta sassauta da shekaru biyar hukuncin zama gidan yari ga jagoran 'yan adawa na kasar dan shi'a nan Sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3481371    Ranar Watsawa : 2017/04/03

Bangaren kasa da kasa, Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.
Lambar Labari: 3481028    Ranar Watsawa : 2016/12/12